Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dalibai a Sudan Sunyi Zanga-zanga Akan Cibok, Mayu 2, 2014

Dalibai a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Bayan a Khartoum, Sudan sun gudanar da zanga-zangar lumana domin kira ga gwamnatin Najeriya ta dauki mataki wajen gani an nemo dalibai mata sama da 200 da ‘yan bindiga suka sace a makarantar Sakandare dake Cibok sama da makonni biyu da suka wuce.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG