Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Paris Taro kan Tsaro a Najeriya”a Zauren Elysee a Paris, 17 ga Mayu 2014

Shuwagabani daga Afirka da jami’an gwamnatin daga Amurka,Britaniya da Faransa sun hadu domin sanin yanda zasu tunkari kungiyar Boko Haram,da suka sace fiye da ‘yan mata dari uku kuma ana zargin su da kisan daruruwan mutane a shekaran data wuce kadai.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG