Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Fashewar Bom a Banex Plaza a Abuja 26, ga Yuni 2014

A kalla mutane 21 suka mutu inji ‘yan sanda kari akan wadanda suka faru a wannan shekaran sanadiyar fashewar abunda ake zata bom ne a wajen kasuwanci mai cunkoson jama’a, a birnin taraiyan Najeriya Abuja ranar Laraba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG