No media source currently available
Shugaban Italiya, Giorgio Napolitano, yace Britaniya ba ta fadawa Italiya ko ta nemi shawararta a game da wannan yunkurin ceton ba.