No media source currently available
Taron Kungiyar Shugabannin Arewa (ACF) a Kaduna yau ya tattauna kan abubuwa da yawa da suka fi mahimmanci ga Arewa.Wadannan sun hada da harakar tsaro, hadi kai, zaman lafiya da dai sauransu.