No media source currently available
Zabukan gwaji da hukumar zabe,INEC ,ta gudanar ta hanyar amfani da na'urar tantance sahihancin zabe da ake cece-kuce a kanta sun gudana cikin tsanaki a jihar Taraba,inda jama’a da dama suka fito.