Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan sanda Sun Mika Shanun Sata Da Suka Gano

Jama'a da dama sun taru wajan gane ma idon su biki da taya murnar mikawa mai wakiltar Mai unguwar kauyen Takai Malam Sulaiman shanu 224 da tumaki 24 da aka sace kwanakin da suka gabata wadanda jami'an tsaron 'yan sandan jahar Kano suka gano.

XS
SM
MD
LG