Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron warware matsalolin kwararar 'yan ci rani zuwa Turai

Kungiyar tarayyar Turai da kungiyar kasashen Afirka suna taro, Nuwamba 12, 2015.

Kungiyar Tarayyar Turai da kungiyar kasashen Afirka suna taron neman mafitar kwararar 'yan gudun hijira a Turai da ake gudanarwa a kasar Malta.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG