Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iraniyawa Masu Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Najeriya Dake Tehran

Masu zanga zanga sun taru a kofar ofishin jakadancin Najeriya dake Tehran domin nuna rashin jin dadinsu kan kashe mabiya Shi'a a Zariya.

A cewar kamfanin dillancin labaran Iran IRNA, masu zanga zanga sun hada da 'daliban jami'o'i da manyan Malamai da kungiyoyin masu kare rajin addinai.
.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG