Dan wasan kwallon Hoki na kungiyar Hitmen, Jordy Stallard ya shiga tarihi bayanda ya sami kyaututtukan kayan wasan 'yar tsana biyo bayan nasarar da ya samu ranar Lahadin da ta gabata.
Jordy Stallard ya Shiga Tarihi Bayan Nasarar da ya Samu
Masoya wasan Hoki da na Jordy Stallard sun yi ruwan kyaututtuka a filin wasan Hoki bayan nasarar da dan wasan ya samu.