Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan sanda A Maccedonia Sun Halba Hayaki Mai Sa Kwalla Ga ’Yan Gudun Hijira


Wannan lamarin yana faruwa ne ko bayan kwatankwacin sa da ya faru ranar lahadi a wannan wurin

‘Yan sanda a Maccedonia sun halba hayakin nan mai kwalla ga’yan gudun hijira masu kokarin tsallaka Katanga bakin iyakar Grecce.

Rahotanni sun bayyana cewa mutane 30 ne cikin kungiya a yau da suka yi kokarin tsallakawa bakin iyakar dake arewacin Grecce

Wannan lamarin yana faruwa ne ko bayan kwatankwacin sa da ya faru ranar lahadi a wannan wurin, lokacin da ‘yan sanda suka harba irin wannan hayakin maisa kwalla da harba harsashin roba da kuma watsa tafasasshen ruwa da zummar hana wadannan mutanen tsallakawa hakan ko ya haifar da rauni ga wadannan mutanen.

A ranar lahadi wani ya shiga sansanin ‘yan gudun hijira ya barbaza sanarwan cewa wai an bude bakin iyaka.

Sai dai mahukuntar kasar Girka suna zargin jamiaan na Maccedonia da wuce makadi da rawa abinda tace zata bincika inda wannan sanarwan ta samo asali

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG