Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sauraron Shari'ar Oscar Pistorius

A watan Yuni ne za a yankewa tsohon tauraron nan mai gudun Pampalaki, Oscar Pistarius hukunci, bisa laifin kisan budurwarsa, biyo bayan zaman da babbar kotun birnin Pretoria ta yi yau litinin. 18 ga watan Afrilu.

XS
SM
MD
LG