Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Samantha Power Ta Gana Da Shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya

Anyi wata ganawa ta musamman tsakanin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da jakadiyar Amurka a Majalisar 'Dinkin Duniya, inda suka tattauna kan muhimman butun yan gudun hijira da yakin Boko Haram.

Hotunan Ziyarar Samantha Power jakadiyar Amurka a Mjalisar 'Dinkin Duniya da ta kai a Najeriya.

XS
SM
MD
LG