Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Wasannin Kwallon Kafan TGV na Matasan Jihar Keita da ke Jamhuriyar Nijar

Yayin da ake ci gaba da gasar wasannin Olympics a birnin Rio da ke Brazil wasu matasa a jamhuriyar Nijar na karawa a wasan kwallon kafa na sada zumunta da ake kira TGV a jihar Keita da ke kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG