Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Cin Nassara Shugaba Tayyip Erdogan a Zaben Raba Gardama A Istambul

Magoyan bayan shugaba Tayyib Erdogan sun tare she a babban birnin Istanbul bayan da ya lashes zaben raba gardama da ya shiga tarihi, zaben da ya bashi gagarumin nasara ranar Litinin, 17 ga watan Afrilu shekarar 2017.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG