Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Zanga zangar Neman a Mayar Da Ndume Majalisa

Mutane da dama ne suka yi tattaki zuwa Majalisar Dattawan Najeriya domin gabatar da korafinsu na cewa a mayar da Sanata Ali Ndume wanda majalisar ta dakatar a makon da ya gabata, bayan da majalisar ta zarge shi da cewa ya kunyata ta a idon duniya bisa wani jawabi da ya yi a gabanta.

Hotunan magoya bayan Ali Ndume sun yi zanga zanga a Abuja, Afrilu 04, 2017

Domin Kari

XS
SM
MD
LG