Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Harin Bam Da Aka Kai A Wasu Mijami'u Dake Kasar Misra

Bayan harin bam da ya hallaka mutane 44 a wata coci dake jihar Tanta dake Misra a ranar Lahadi Shugaban kasar Masar Abdel Fattah Al-sisi ya ayyana dokar ta baci ta watani uku a duk fädin kasar biyo bayan harin da aka kaiwa Majami'un mabiya addinin Krista.​

Domin Kari

XS
SM
MD
LG