Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mahaukaciyar Guguwar Teku Irma Ta Lalata Gidaje A Kasar Haiti

Mahaukaciyar guguwar teku Irma ta ratattaka tsibinin Haiti inda ta lalata gidaje, itatuwa sun fadi kuma mutane da dama suka ji rauni bayan murmunr ambaliyar ruwa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG