Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma'aikatar Sufurin Najeriya Ta Kaddamar da Shirin Gina Ma Manyan Motoci Tasoshi

A shirin gwamnatin Najeriya zata gina tasoshi tara ne a sassan kasar daban daban a karon farko saboda direbobin manyan motocin sufuri su dinga samun wuraren hutawa

Tasoshin da za'a gina zasu kunshi absibiti, kasuwa, kotu, ofishin 'yan sanda gidan saukan baki, gidajen cin abinci da dai sauransu

XS
SM
MD
LG