Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugabannin Addini da Na Kungiyoyin Matasa Sun Kalli Majigin VOA Akan Boko Haram a Abuja

Wadanda suka kalli majigin sun hada da Shaikh Abdullahi Bala Lau shugaban IZALA da Rabaran Musa Asake, sakataren kungiyar kiristocin Najeriya

VOA ta nuna wa shugabannin addini da na kungiyoyin matasa majiginta kan Boko Haram mai taken "Tattaki Daga Bakar Akida"

Domin Kari

XS
SM
MD
LG