Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gida Mafi Tsada A Duniya Wanda Yariman Saudi Arabiya Ya Saya A Faransa

Da alamun mai wa'azin barci ya buge da gyangyadi domin kuwa an gano cewa gidan nan mafi tsada a duniya da aka sayar a kan Dala miliyan 300 da wani abu a shekarar 2015, ashe Yarima Mohammed bin Salman, mai jiran gadon Sa'udiyya, shine ya saya.

XS
SM
MD
LG