Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wanka Ya Soma Biyan Kudin Sabulu: Dalar Shinkafa A Borno

Dagewar gwamnatin tarayyar Najeriya akan maida hankali ga noma ta soma kawowa kasar albarka. Baicin fadada aikin noman shinkafa da aka gani a jihar Kebbi, yanzu a jihar Borno har dalarta an gani

Noman shinkafa ya yi nisa ya kuma habaka a jihar Borno inda yau an ga dalarta

XS
SM
MD
LG