Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yemi Osinbajo Ya Kaddamar da Wasu Ayyuka A Jihar Zamfara

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Zamfara inda ya kaddamar da wasu ayyuka

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Zamfara inda ya kaddamar da wasu ayyuka, da suka hada da kaddamar da babban asibiti a karamar hukumar Bakura, ya kuma kaddamar da wasu ayyukan ruwa a yankin Gamji,da ayyukan agaji domin 'yan gudun hijara da sabon titin Bye-Pass a Talata Mafara da makarantar firamari da makaranta sakandare ta 'yan mata.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG