Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Tallafawa Nijar Da Dala Biiyan 1.2

Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya masu kula da harkar cimaka da suka hada da WFP da FAO da IFAD sun amince zasu tallafawa jamhuriyar Nijar da Dala Biliyan 1.2 da kasar ke bukata, domin gudanar da aiyukan raya karkara a tsawon shekaru uku masu zuwa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG