Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rikicin PDP A Jihar Filato - An Kai Ruwa Rana A Tsakanin Mukarraban Gwamna Joshua Dariye Da Na Sanata Ibrahim Mantu


Sanin kowa ne cewar babu kwanciyar hankali cikin jam'iyyar PDP a Jihar Filato. Wannan rikici dai yana da asali daga irin gabar da take tsakanin gwamna Joshua Dariye da mataimakin shugaban majalisar dattijai, Sanata Nasiru Ibrahim Mantu.

A cikin wannan muhawara kashi biyu, tsohon jakadan Nijeriya a kasar Switzerland, Mr. Yahaya Kwande, ya kare matsayin gwamna Joshua Dariye a wannan rikici, yayin da Philmon Diwane ya bayyana matsayin sanata Mantu.

A taba sama a sha mukabala!!

XS
SM
MD
LG