Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An kashe Tsuntsaye da yawa wajen yaki da cutar murrar tsuntsaye a Najeriya


Najeriya ta yi a saran dubban Kaji, da Jimina da kuma Agwagi a kokarin yaki da cutar Murrar tsuntsaye da ta gallabi kasashen Afirka a farko–farkon wannan shekara. Gwamnatin Najeriyar ta gudanar da wannan shirin ne tare da hadin guiwar gwamnatocin jihohin da abin ya shafa. Wakilimu a birnin Abujan Nigeria, Sani Malumfashi yana tafe da cikakken rahoton.

XS
SM
MD
LG