Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An sami saukin a cutar mashasharar tsuntsaye a kaduna


Mashasharar tsuntsaye ta lafa kadan a kaduna masu kiwon da sayar da kajin sunce rigakafin da aka yiwa kajin ya taimaka. To yaya shi wannan rigakafin yake? tambayar da wakilimu Ibrahim Ka'almasi Garba ya yi dillan kaji a kasuwar kaji ta Wharf Road a Kaduna. Suka ce masa ba komai ba illa kisar kajin domin gudun yaduwar cutar. Ya tattauna da masu sayar da kajin da kuma masu aikin kajin saurari wannan rahoto nasa.

XS
SM
MD
LG