Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Friministan Japan, Abe  yayi murabus


Da harshen Japananci friministan Japan, Abe ke cewa ya gwammace yayi murabus daga mukaminsa na friminista saboda shi ya hakikance yansu kam Japan na bukkatar wani sabon shugaba wanda zai tsaya tsayin daka wajen yaki da ayyukan ta’addanci, kuma Japan na buk

katar sabon shugaban da al’ummar Japan zasu baiwa cikakken goyon baya.

XS
SM
MD
LG