Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

kakakin majalisar wakilan Nigeria Patricia Etteh ta yi marabus


Karshenta dai, bayan tayi makkoni tana ki, kakakin majalisar wakilan Nigeria Patricia Etteh ta yi marabus don bada damar a zabi wanda zai ja ragamar majalisar yayinda ake sauraren rahoton kwamitin da ya binciko mundahanar fiyeda Naira milyan 600-n da aka ce an batar wajen gayara mata gidanta da na mataimakinta, da kuma sayo gwanda-gwandan motocin alfarma wa kansu.
XS
SM
MD
LG