Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jam’;iyyar ANC dake mulkin  Afirka ta Kudu  sun fara kirga kurio’un


‘Yan jam’;iyyar ANC dake mulkin ATK sun fara kirga kurio’un da aka jefa a babban taron dake kokarin zabarwa jam’iyyar sabon shugaba – bayan an share kwannaki biyu, gardandami sun hana zaben.

Wannan takaran dai gasa cve tsakanin shugaban Afrika Ta Kudu na yanzu Thabo Mbeki da tsohon mataimakinsa kuma har yau mataimakin shugaban jam’iyyar Jacob Zuma.

An samu jinkirin fara zaben ne a sanadin gardandamin da suka ia7re a tsakanin magoya bayan wadanan mutanen biyu kan ma yadda za’a jefa kuri’ar da kirga ta.

XS
SM
MD
LG