Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bayan wani yunkurin kisan gilla da aka auna a kansar Timor Ta Gabas, Shugaban Jose Ramos Horta,yana cikin matsanancin hali


Shugaban kasar Timor Ta Gabas,Jose Ramos Horta,yana cikin matsanancin hali sa’o’i kadan bayan wani yunkurin kisan gilla da aka auna a kansa,wanda matuka ya tada hankulan al-‘ummar karamar kasar da yake yiwa jagora, wadda ke kudu maso gabashin Asiya.

Kamar yadda za’aji cikin wannan rahoto da wakiliyar MA Heda Bayron, ta aiko mana an tsaurara matakan tsaro a duk fadin kasar,kuma Australia tana tura karin sojojin kiyaye zaman lafiya

XS
SM
MD
LG