Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Fidel Castro, shugaban Cuba ya ce ba zai kara yin wani wa’adin mulki ba


A ranar da Fidel Castro shugaba Cuba ya ce ba zai kara yin wani wa’adin mulki ba, Shugaba Bush ya ce, ya kamata, shawarar yin murabus din da shugaban kasar Cuba Fidel Castro ya yanke, ta zama mafarin da zai kai tsibirin ga tafarkin demokradiya.

Jaridar jam’iyyar Kwaminis ta kasar Cuba ta ruwaito Mr.Castro a yau talata ya na cewa, ba zai kara yin wani wa’adin mulki ba.

XS
SM
MD
LG