Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ahlul Sunnah A Iraq Sun Dau Tafarkin Bijirewa


A cikin sanarwar da ta bada jiya Assabar ne, jam’iyyar tace tana neman a bata hujjar abkuwar wannan ta’asar, hade da bata hakuri da kuma tabbacin cewa irin hakan ba zata sake abkuwa ba.

Jam’iyyar tace duk mutanen da aka kaiwa farmakin ‘yan jam’iyyar ne.

Rundunar sojan Amurka kanta ta tabattarda cewa an kama mutum daya, an kasha daya a lokacinda suka je farautan wani dan tawaye a Fallujah din.

XS
SM
MD
LG