Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumomin Najeriya Zasu Nemi Taimakon Kasashen Waje Domin Gano Jirgin Sama Da Ya Bace


A Singapore Airlines Airbus A380 takes off with the fire station of Changi International Airport, 18 Mar 2008
Hukumomin Najeriya sunce wani jirgi da ya bace fiyeda mako daya lokacinda yake zirga zirga cikin kasar har zuwa yanzu dai ba a ganoshi ba.

karshen mako,hukumomin kasar sun gana da shugabannin rassan Gwamnati dake kula da zirga zirgan jiragen sama a kasar. Har ma anji wani reshen yana cewa za a bukaci taimakon manyan kasashen Duniya wajen gano jirgin.

Idan ba a a manta ba wani Jirgi na Kamfanin Wings Aviation,da ya tashi daga Legas zuwa Obudu a kudancin Najeriya, ya bace babu labarinsa har zuwa yau.

XS
SM
MD
LG