Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Mulkin Sojin Nijar Ta Nada Shugaban Kasa


Majalisar Kolin mulkin soja ta kasar Nijar wacce ta ayyana juyin mulkin da aka yi jiya Alhamis sun nada shugaban kasa.wanda suka nadan shine shugaban rundunar kai doki,ko Squadron leader,Salihu Jibo. Wakilinmu a Yamai, yace ana jin akwai wasu manyan sojoji masu mukamin kanal kanal da suka goyi bayan wan nan juyin Mulki.

A ci gaba da kasancewa da Sashen Hausa Na Muriyar Amurka domin samun karin bayanai da dumi-duminsu kan harkokin Duniya baki daya.

XS
SM
MD
LG