Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAINA SHAN KWAYA: Hira da Dr. Ibrahim Abdul na NDLEA akan rawar da dilolin masu shaye-shayen miyagun kwayoyi suka taka lokacin kulle

A DAINA SHAN KWAYA: Hira da Dr. Ibrahim Abdul na NDLEA akan rawar da dilolin masu shaye-shayen miyagun kwayoyi suka taka lokacin kulle
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:52 0:00

Shirin A Daina Shan Kwaya: A cikin wannan shirin mun ci gaba da hira da Dr. Ibrahim Abdul na NDLEA Kano akan rawar da dilolin masu shaye-shayen miyagun kwayoyi suka taka lokacin da aka killace Najeriya wato “Lockdown” da kuma kalubalen da suke fuskanta bayan sun kama su.

XS
SM
MD
LG