Accessibility links

Wata Kungiya Mai Rajin Yaki Da Rashawa Tana Zargin Hukumar Zabe Ta JIhar Kano Da Rena Umarnin Kotu

  • Aliyu Imam

Mata suka shiga layi a zaben shugaban kasa da ya wuce a Najeriya

Kungiyar rajin yaki da rashawa daga tushe tana zargin hukumar zaben jihar kano da laifin yin watsi da umarnin kotu na ganin an gudanar da zaben kananan hukumomi.

Kungiyar Grassroots Anti-corruption and Awareness Initiative mai rajin yaki da rashawa daga tushe da kuma tabbatar da demokaradiyya na tuhumar hukumar zabe ta jihar Kano da yin burus da umarnin kotu kan wajibcin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar ta Kano tun a shekara ta 2010.

Ga rahotan da Mahmud Ibrahim Kwari ya aiko akan wannnan lamari.

XS
SM
MD
LG