Accessibility links

Abinda Ya Sa ‘Yancin fadin Albarkacin Baki Yake Da Muhimmanci Gare Mu Duka


‘Yancin fadin albarkacin baki yana daya daga cikin muhimman akidojin da Amurka ta fi karramawa.

Daya daga cikin abubuwan da Tsarin Mulkin Amurka ya kare, shi ne ‘yancin fadin albarkacin baki, koda abinda za a fada bai yi daidai da akidojin wasu ba.

Ga abinda wasu shugabannin Amurka suek fada game da ‘yancin fadin albarkacin baki, da kuma dalilin da ya sa yake da muhimmanci a gare mu duka.

Ku fada mana ra’ayinku a game da ‘yancin fadin albarkacin baki ta hanyar aiko mana da sakon Imel zuwa ga wannan adireshin: Hausa-Service@voanews.com
XS
SM
MD
LG