Shin jarumta ce ko kuwa karambani, ya sa wani wadan mutun yin wasan kokuwa da wani jibgegen dan kokuwa a Ghana? Sun yi kokuwar ne a lokacin wasan zabuwa na Zabarmawa da Adarawa a Ghana.
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 15, 2024
DARDUMAR VOA: Allah Ya Yi Wa Jaruma Daso Saratu Gidado Rasuwa