Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akwai (Yankin) Kasar Da Babu Mutane Sam A Duniya?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Yau za a ji amsoshin tambayoyin hadin gwiwa, daga su Kawu Mairuwa Bajoga da Sale Muhammad Isah Bajoga da kuma Dan’azumi Dantata Bajago masu cewa: Slm VOA Hausa. Wai don Allah da gaske ne a duniya akwai (yankin) kasar da ba mutane? Idan akwai, a ina ne?

To, don samun amsoshin wadannan tambayoyin na su Kawu Mairuwa Bajago, wakilinmu a shiyyar Adamawan Najeriya, Salisu Muhammad Garba, ya tuntubi Furfesa Abubakar Sadik Umar, na Sashin Jografiyya a Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, Jahar Adamawan Najeriya, wanda ya bayyana ma masu tambayoyin, dukkannin ma yankunan wuraren da babu dan adam ciki a duniya.

A saurari daukacin shirin:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:58 0:00


XS
SM
MD
LG