Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Al’amuran dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, Babi na 2

Idan za’a tuna, kwanaki ne rundunar sojin Nigeria ta gayyaci ‘yan jaridar Nigeria da na kasashen waje, inda aka dauke su a jirgin sama daga birnin tarayya na Abuja, aka kuma kewaya dasu Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, domin ganarwa idonsu halin da ake ciki a kokarin da ake yi na kauda ayyukan ta’addanci.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG