Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amsoshin Tambayoyinku: Tarihin Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri


Ibrahim Ka-Almasih Garba

Amsar Tambaya Kan Tarihin Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, Shugaban Majalisar malaman Izala Shiyya Birnin Tarayyar Najeriya Abuja.

Wannan shi ne kashi na daya na amsoshin tambayoyin kan tarihin Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, kuma Sarkin Malaman Duguri, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri.Mallam Ali Garba Dansalanke, Gajin Duguri, Karamar Hukumar Alkalerin Jihar Bauchi ne ya yi tambayar.

Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri (Sarkin Malaman Duguri), Shugaban Majalisar Malaman Izala Na Abuja
Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri (Sarkin Malaman Duguri), Shugaban Majalisar Malaman Izala Na Abuja

Ranar Asabar mai zuwa, da yaddar Allah, za a ji kashi na biyu kuma na karshe na amsoshin Ali game da tarihin na Shiekh.

Saurari amsoshin tambayoyi kan tarihin Sheikh cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:19 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG