Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amsoshin Tambayoyinku: Tarihin Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri


Ibrahim Ka-Almasih Garba

Karshen amsar tambaya kan tarihin Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, shugaban Majalisar malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja.

Wannan shi ne kashi na biyu kuma na karshe na amsoshin tambayoyi kan tarihin Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, kuma Sarkin Malaman Duguri, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri. Mallam Ali Garba Dansalanke, Gajin Duguri, Karamar Hukumar Alkalerin Jihar Bauchi ne ya yi tambayar.

Sheikh Ibrahim Duguri
Sheikh Ibrahim Duguri

Saurari amsoshin tambayoyi kan tarihin Sheikh cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:07 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG