Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Nemi Iraqi Da Kurdawanta Su Kai Zuciya Nesa


Dakarun Iraqi a daf da shiga birnkin Kirkuk.

Sakatare Mattis yace yanzu ba lokaci ne da zasu fara fada tsakinsu ba.

Sakataren tsaron Amurka John Mattis yana kira ga sojojin Iraqi da mayakan kurdawa da suka ja daga a bayan garin Kirkuk mai arzikin mai da cewa "su kai zuciya nesa" yayinda jami'an kurdawa suke ci gaba da kashedin dakarun Iraqi suna shirin kai musu farmaki.

Jiya Jumma'a sakatare Mattis yake cewa kara damarar da sassan duka biyu suke yi yasa Amurka tana maida hanklai kan rikicin,yana gargadin kawayen Amurkan duka biyu cewa, yanzu ba lokaci da zasu kauda hanklai su daga babban fada dake gabansu watau yaki da ISIS.

"B zamu fara fada da junan mu ba," Mattis ya gayawa manem labarai yayinda yake dawowa nan Washington daga cibiyar kula da yake yake ta AMurka dake birnin Miami na Florida.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG