Nusaiba Shu’aibu Ahmad 'yar jihar Kano a Najeriya wacce ta zo ta daya a gasar karatun Alkur’ani ta kasa ta mata ta shaidawa Sashen Hausa na Muryar Amurka yadda aka yi ta samu nasara a gasar.