Mahaifiyar Hanifa, yarinyar da wani malaminta ya yi garkuwa da ita sannan ya kashe ta a Kano, ta shaidawa Muryar Amurka yadda malamin ya yi ta aika mu su da suturar Hanifa don tayar mu su da hankali a kokarin karban kudin fansa bayan ya dade da kasheta.
Kwanakin Da Aka Yi Garkuwa Da Hanifa Kafin Tuntubar Iyayenta
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 15, 2024
DARDUMAR VOA: Allah Ya Yi Wa Jaruma Daso Saratu Gidado Rasuwa