Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yiwa Gwamnoni Hannun Ka Mai Sanda


Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru El-Rufai.

A rusa a gyara in ji maman Kyauta daga ruga

Nayi mamakin dana shigo naga dinbim jama’a da motoci suna biye da ku a babbar tawaga da ya nuna ashe irin aiki na da naku daya ne na kula da bukatun al’uma, tuna ziyarar da babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Mr. Banki Moon, yayi a Najeriya, inda ya nuna mamakin ganin irin yawan mutanen dake biye da Gwamnoni da jami’an tsaro masu mazurai, a lokaci da ya gana dasu kan muradu masu dorewa.

Ganin yadda mutane ke Magana kan aiyuka Gwamnoni dake da rigar kariya da ikon sarrafa kudaden al’uma dan zaman su masu zartarwa tafkar kananan shugabanin kasa ne a jahohin su.

Janar Mansur Dan Ali,yayi hannun ka mai sanda ga Gwamnonin “Baiwa n ace duk kuma kowa ne jahohi ba suma suna yi tsakanin da Allah, tunda dai anyi kuskure daga nan zamu gani, zaka cewa kowa nan su ya sa wani yanzu me yake faruwa ne kana gani wasu Gwamnonin na da an kira su an su zo su bada abubuwan da suka yi ai kaga cewa kowa zai san cewa lamuran da akeyi da bazai taba yuwa bag aba ko su Gwamnonin suma zasu kama kan su.

Wata ‘yar siyasa a Ruga Maman Kyauta, daga Kafanchan, tace Gwamna El- Rufai na birge ta a rusa a gyara inda ya samu mutane sun zauna sun yi kungiya ya rabe su kawai ya shige, kai ko da Rugar mu Fulani yaje ya samu ba’a yi gini mai kyau ba ya rushe kawai ya shige balantana ace cikin birni ya gyara musamu ruwan fanfo musamu hanyoyi kuma ga labi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:58 0:00

XS
SM
MD
LG