Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: RIKICIN JAM'IYYAR APC A JIHAR NAIJA DA TAKADDAMAR ZABE A JAMHURIYAR NIJAR


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirn za ku ji rasuwar wani babban jigon siyasa a jihar Sokoto da Arewacin Najeriya, dambarwar siyasa a jihar Naija da ta yi sanadiyyar korar shugaban jam'iyyar APC mai mulkin jihar. Sai kuma kasar Jamhuriyar Nijar inda ake cece-kuce akan matakin hukumar zaben kasar na fitar da 'yan kasar mazauna kasashen waje a babban zaben kasar mai zuwa.

BAKI MAI YANKA WUYA 25
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG