Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tattauna Batun Tsaro Yayin Da Ake Ci Gaba Da Shirye-shiryen Baban Zaben Najeriya


Tattauna Batun Tsaro Yayin Da Ake Ci Gaba Da Shirye-shiryen Baban Zaben Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:02 0:00

Domin tattauna batun tsaro yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen babban zabe dake tafe a Najeriya, mun gayyato baki da suka hada da Hajiya Zainab Aminu Abubakar, jami’a a hukumar zabe ta kasa a Najeriya – INEC, da Farfesa Sheriff Ghali Ibrahim, malami a tsangayar siyasa da alaka ta kasa da kasa.

XS
SM
MD
LG