A wannan makon mai kamawa ne grogna na ku, Nasiru Adamu Elhiyaka zai fara gabatar muku da sabon shirin Arewa A Yau na Muryar Amurka. Don sanin abinda shirin ya kunsa, ga Nasiru da karin bayani.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 15, 2024
DARDUMAR VOA: Allah Ya Yi Wa Jaruma Daso Saratu Gidado Rasuwa